Da Dumi-Dumi: Za’a Nada Lamido Sanusi A matsayin Wamban Kano, Bayan an Tsige Shi Daga kan Mulki.
Idan Baku manta ba Alhaji Lamido Sanusi Ado Bayero ne yayi takara da Tsohon Sarkin Kano Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, bayan rasuwar mahaifinsa Mai Martaba Alhaji Ado Bayero.
Masarautar Kano ta tabbatar da hakan ne a shafinta na Kalar sada zumunta na Facebook, in da suke chewa:
‘Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Zai nada dan uwansa kuma tsohon Chiroman Kano Murabus Alhaji Sunusi Ado Bayero, sarautar Wamban Kano, ranar juma’a 28 ga watan Mayu 2021, da misalin karfe 10:00 Na safe a fadar martaba, Sarkin Kano. Allah Ya sanya alkhairi Amin. Allah taimaki sarki, ran sarki ya dade’.
Idan Baku manta ba Alhaji Lamido Sanusi Ado Bayero ne yayi takara da Tsohon Sarkin Kano Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, bayan rasuwar mahaifinsa Mai Martaba Alhaji Ado Bayero.
Got a story?
If you’ve got a breaking news tip, celebrity story, video or pictures get in touch with the theGazetteNGR entertainment team by emailing us [email protected], calling 08051600130 or by visiting our Submit Stuff page – we’d love to hear from you.

- Num: 1210002022
- Name: Ninchi Services Limited
- Bank: Zenith Bank
0 comment